Latest
Rundunar sojin Najeriya ta cafke wani sojan bogi a Port Harcourt cikin jihar Rivers da ke ikirarin shi Kofur ne na soja tare da karbar kudade a hannun mutane.
Hadimin tsohon shugaban kasa, Femi Adesina ya bayyana kalaman Matthew Kukah na zargin cin hanci a gwamnatin Buhari da cewa hassada ce kawai don ba a yi da shi.
Shugaba Bola Tinubu ya kara nada masu ba shi shawara na musamman a bangorori daban-daban da suka hada da yada labarai da siyasa da harkokin jama'a da sauransu.
An bai wa Shugaba Bola Tinubu shawara kan mutanen da ya kamata ya bai wa mukaman minista da sauran manya-manyan mukaman da zai nada a gwamnatinsa. Wani babban.
Majalisar wakilai ta dakatar da ƙarin kuɗin karatu a jami'o'in gwamnatin tarayya da kwalejojin gwamnatin tarayya a faɗin ƙasar nan. Tace a koma tsarin baya.
Miyagun ƴan bindiga sun kai mummunan hari kan jami'an ƴan sanda a jihar Zamfara. Ƴan bindigan sun halaka jami'an ƴan sanda huɗu a yayin harin da suka kai musu.
Hadimin Atiku Abubakar, Mista Phrank Shaibu ya caccaki tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose bisa kalamansa da ziyarar da ya kai wa Shugaba Bola Tinubu.
An kai lauyan mutum-mutumi na farko gaban kuliya bisa zargin yi wa doka hawan kawara a kasar Amurka. Lauyan mai suna 'DoNotPay' dai na fuskantar zarge-zarge ne.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya bayyana yadda dattawan Kiristoci daga Kaduna ta Kudu suka tuge Barnabas Bala daga kujerarsa a wa'adin farko.
Masu zafi
Samu kari