Latest
Gwamnna jihar Zamfara Dauda Lawal Dare ya sanar da ranar Laraba, 19 ga watan Yuli, a matsayin ranar hutu a jihar domin murnar zagayowar shekarar musulinci.
Shugaban Najeriya Bola Tinubu, ya janye batun raba N8000 a wata, dole za a sake duba tsarin da ya yi niyyar kawowa domin rage radadin janye tallafin fetur.
Wasu fitattun yan siyasa kamar su Bode George, Ayodele Fayose da Nasir El-Rufai sun ce ba za su karbi mukaman ministoci ba idan Shugaban kasa Tinubu ya zabe su.
Jam'iyyar Labour Party ta bayyana cewa yanzu ƴan Najeriya suka soma indai shan wuya ne a ƙarƙashin gwamnatin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a ƙasa.
A daren ranar Lahadi, Babagana Umara Zulum ya kai ziyara zuwa asibitin gwamnatin Gwoza a lokacin da mutane ke barci, ya iske wurin babu wutar lantarki a lokacin
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke ya bayyana ranar Laraba, a matsayin ranar hutu saboda murnar shigowar sabuwar shekarar musulunci ta 1445 bayan Hijirah.
Sakataren jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Kwara, Alhaji Rasaq Lawal, ya yi murabus dagan kan muƙaminsa. Alhaji Lawal ya kuma fice daga PDP.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya musanta rade-radin da ake ta yadawa na cewa gwamnatinsa ta ciyo bashin naira biliyan 10 domin sanya.
Hukumar yaki da rashawa EFCC ta ce bata san lauyanta ba mai suna Ibrahim Mohammed da ya shigar da kara kan tsohuwar ministan sufurin jiragen sama Stella Oduah.
Masu zafi
Samu kari