Latest
Tsohon mataimakin shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Cif Bode George, ya bayyana cewa tsarin mulkin da Najeriya take kai a yanzu ne silar fadawarta halin da take.
Gwamnatin jihar Ribas karƙashin jagorancin gwamna Fubara ta soke takardun ɗaukar aikin da aka raba wa sabbin ma'aikata 1,700 a jami'ar Ignatius Ajuru, Patakwal.
Kamfanin mai a Najeriya, NNPC ya bayyana cewa tashin farashin man ya faru ne dalilin 'yan kasuwa ba wai don rashin wadataccen mai din ba ne kamar yadda ake zato
A ranar Litinin 17 ga watan Yuli ne tsohon shugaban jam'iyyar APC Abdullahi Adamu ya sanar da yin murabus daga kan kujerarsa biyo bayan matsin lamba da ya samu.
Bidiyo ya bayyana na wata mai kitso na aske gashin kan wata budurwa saboda tanƙi biyan kuɗin kitson da aka yi mata. Bidiyon ya janyo cece-kuce a yanar gizo.
Bayan kara tsadar litar man fetur, layin ababen haea ya cika gidajen mai maƙil musamman waɗanda ba su kara farashi ba har kawo yanzu a Kano da birnin Abuja.
Hukumar gidajen yarin Najeriya ta ce akalla fursunoni biyar ne suka kammala digiri a gidan gyaran hali na Kuje da ke birnin Tarayya Abuja yayin zamansu a gidan.
Fasto Godwin Ikuru ya shawarci ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyar LP, Peter Obi da kada ya bari sai ya yi rashin nasara a kotu kafin ya taya Tinubu murna.
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya sanar da rushe dukannin shugabannin riko na kananan hukumomin jihar Bauchi. Sanarwar ta fito ne ta hannun sakataren.
Masu zafi
Samu kari