Latest
Za a binciki tsohon Minista, Abubakar Malami a kan zargin wasu ‘badakala’ da aka tafka. Akwai wasu ciniki da yarjejeniya da aka shiga a lokacin su na kan mulki.
Hayaƙin janareto ya yi sanadin rasuwar mata da miji, yaransu biyu, surukarsu da kuma mai taya su aiki a Onitsha da ke jihar Anambra. An bayyana cewa ma'auratan.
Jami'ar Bayero dake Kano (BUK) ta shirya rage raɗaɗin da ma'aikata da dalibanta ke ciki na tsadar rayuwa a dalilin cire tallafin man fetur da aka yi a ƙasa.
Masu kuka kan matsin lambar tattalin arziki su dakata, cin kwa-kwa bai kare ba. Bismarck Rewane ya ce sauki ba zai zo wa Najeriya ba sai a shekara mai zuwa,
Bayan Abdullahi Adamu ya ajiye mukaminsa a APC, ya bar katon gibi a NWC. Abdullahi Umar Ganduje ba da wasa yake yi wajen zama sabon shugaban APC a Najeriya
Allah ya yi wa babban limamin babban masallacin Suleja a jihar Neja rasuwa jim kaɗan bayan ya dawo daga ƙasa mai tsarki inda ya gudanar da aikin Hajjin bana.
An gayyaci Bola Ahmed Tinubu zuwa taro a Italiya da Rasha, amma Kashim Shettima zai wakilci shi. Sauran manyan jami’an gwamnati na cikin wadanda za su yi rakiya
Hukumar Hana Sha Da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Kasa (NDLEA), ta fitar da jerin sunayen mutanen da suka yi nasara a cikin waɗanda za ta ɗauka aiki a shekarar.
Dan takarar shugabancin ƙasa na jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya nemi kotu ta tsige Tinubu daga kan matsayinsa na shugaban ƙasa, inda ya bayyana cewa.
Masu zafi
Samu kari