Latest
Shugaban ƙasa Bola Tinubu zai miƙa jerin sunayen ministocinsa ga majaisar dattawa a cikin satin nan. Sanata Bamidele ya ce ranar Alhamis za su isa majalisa.
Gwamnonin Kwara da Ogun sun amince da tallafin N10,000 duk wata ga ma'aikata a jihohinsu domin rage raɗaɗin cire tallafin man fetur da Shugaba Tinubu ya yi.
Ana zargin cewa a lokacin Abdullahi Adamu babu taron da ake gudanarwa, majalisar NWC ta zama ‘yar kallo a APC, Adamu sun yi kama-karya da su ke rike da jam'iyya
Kotu ta sanya ranar da za ta yanke hukunci kan ƙarar da tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya shigar na neman a hana hukumar PCACC cafke shi.
Majalisar Dokokin jihar Kaduna ta sanar da dakatar da shugabannin ƙananan hukumomin jihar uku bisa zarginsu da aikata almundahana a yayin gudanar da harkokin.
Bayan Shugaba Bola Tinubu ya cire tallafin mai a kasar, an samu raguwar amfani da man fetur a kasar kamar yadda aka saba gani a baya kafin cire tallafin mai.
Wata mata 'yar asalin ƙasar Liberia mai suna Agnes Johnson ta bayyana yadda mijinta ya baro ta a ƙasar Amurka sannan ya dawo Afrika inda ya ƙara aure ba tare.
Cakwakiyar da dakataccen gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, ya samu kansa a ciki tana ɗauke da abubuwa guda biyar, da yakamata ku sani.
Jami'an hukumar tsaro DSS sun sake damƙe tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele, inda suka yi awon gaba da shi bayan kammala zaman Kotu a Legas.
Masu zafi
Samu kari