Latest
Mun kawo sunayen ‘Yan siyasan Kaduna da Uba Sani yake so ya nada a Kwamishoni. Gwamnan ya aika sunan Auwal Musa Shugaba, Shizzer Nasara Bada da Sule Shu’aibu.
Babbar kotun tarayya mai zama a Ikoyi, jihar Legas ta ba da belin tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Mista Godwin Emefiele, kan naira miliyan N20.
Tafiya da Godwin Emefiele, tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), ta janyo rikici a tsakanin jami'an tsaro na DSS da kuma jami'an gidan yari jim kadan.
Sanatoci basu ji daɗin kalaman da Adams Oshiomole ya yi ba inda ya zargesu da yon sama da faɗi da kayan dake cikin ofisoshinsu. Sun buƙaci ya bayar da haƙuri.
A yau wani Lauya ya kawo karshen amfani da mai lurara wajen barkwanci a Tik Tok. Abba Hikima ya dauki mataki domin a daina wasa da hankalin Ahmad Lawan Rufai.
Joy Bishara wacce ta na daya daga cikin 'yan matan Chibok da suka kubuta a hannun 'yan Boko Haram ta samu mijin aure a kasar Amurka bayan kammala digiri a can.
Hukumar NDLEA reshen jihar Kano ta yi nasarar yin wani gagarumin kamu na buhunan tabar wiwi 116 a jihar. Hukumar ta ce jami'anta sun shafe kwanaki suna bibiyar.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani ya yi sabbin naɗe-naɗe guda 9 a gwamnatinsa a wani yunkuri na ƙara haɓaka harkokin mulki a jihar Kaduna da cika alkawari.
Hukumar tsaron farin kaya (DSS) ta taso ƙeyar dakataccen gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, zuwa babbar Kotun tarayya da ke zama Ikoyi.
Masu zafi
Samu kari