Latest
An kammala aikin tantance wadanda ake so su zama Ministoci. Duk da irin kokarin da tsohon Gwamnan jihar Kaduna ya yi a Majalisa, bai samu shiga jerin ba tukuna.
Duk da matsin lamba da su ke fama da shi na mika mulki, Nijar ta nada sabon Fira Minista a kasar, Ali Mahaman Lamine don rike wani bangare na gwamnatin kasar.
AlmajiraI masu karatun Al-Qur’ani sun yi kira ga shugaban kasa Bola Tinubu da ya janye sunan tsohon gwamnan jihar Kaduna daga cikin jerin sunayen ministocinsa.
Tun da Ahmed Musa Dangiwa zai zama Minista, Gwamna Dikko Umaru Radda ya zabo wanda zai zama sabon Sakataren gwamnati, Abdullahi Garba Faskari zai zama SGS.
Ibraheem El-Zakzaky ya bayyana cewa kusan jirgi daya ya dauko mutanen Nijar da na Najeriya, ya ja-kunne a kan shirin aukawa makwabta da yaki da sunan ECOWAS.
Wata matar aure ta kadu yayin da ta isa wajen shagalin bikin mijinta sannan ta gano cewa aminiyarta ce amayar da yake yi. Ta hada yar dirama a wajen shagalin.
Alhaji Abba Kabir Yusuf ya nada mukamai da-dama a farkon makon nan. Mai girma Gwamna ya bayyana cewa ya bada mukaman ne domin jawo matasa cikin gwamnatin Kano.
Wani Bakano mai suna Jaafar Lukman, yqa tsinci kansa a magarkama kan zargin raunata dan Jamila Mai-Kosai, wacce ta ki siyar masa da kokoda kosai a kan bashi.
Masu garkuwa da mutane sun sace basaraken garin Gurku da ke karamar hukumar Karu ta jihar Nasarawa, Jibril Mamman Waziri, da matarsa, Hajiya Sa’adatu Waziri.
Masu zafi
Samu kari