Latest
Wani kasurgumin dan daba da ake nema a Kano ruwa a jallo ya mika wuya ga hukumar 'yan sanda tare da neman afuwa da alkawarin cewa ba zai kara aikata laifi ba.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya yi rabon buhunan shinkafa 2,000 ga al'ummar garin Maiduguri babban birnin jihar. Gwamnan ya yi rabon ne domin.
Shugaban majalisar Dattawa, Godswill Akpabio ya ruga fadar shugaban kasa bayan samun hatsaniya a majalisar kan tantance Festus Keyamo a yau Litinin a Abuja.
Nyesom Wike da Festus Keyamo ya tsallake Majalisar Dattawa ta kammala aikin tantance wadanda ake so su zama Ministocin tarayya, kuma ta gabatar da sunayensu.
Shugaban jam'iyyar APC na ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana dalilin da ya sanya Shugaba Tinubu bai naɗa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso muƙamin minista ba.
Shugabannin 'yan bindiga a Arewacin Najeriya sun bayyana cewa, yanzu kam sun gama aikin ta'addanci, za su ajiye makamai su rungumi zaman lafiya kowa ya huta.
Sanatan jam'iyyar APC ya janyo an samu hatsaniya a majalisa bayan ya kunyata takwaransa na jam'iyyar Social Democratic Party (SDP) kan shigar da bata dace ba.
Tsohon gwamnan jihar Ebonyi, kuma sanata mai wakiltar Ebonyi ta Kudu a Majalisar Dattawan Najeriya, Sanata Dave Umahi, ya bayyana yadda wani likitan asibiti.
A yau Litinin 31 ga watan Yuli ne Majalisar Najeriya ta fara tantance wasu daga cikin mutanen da Shugaba Bola Tinubu ya tura sunayensu don nada su ministoci.
Masu zafi
Samu kari