Latest
A yanzu rokon Allah (SWT) ne kadai zai iya rike Dalar Amurka. Mutane su na neman Dalar Amurka ido rufe amma babu isassun kudi bayan kawo sabon tsarin nan CBN.
ECOWAS, Kungiyar Tattalin Arzikin Kasashen Afirka Ta Yamma, ta umurci sojojinta su daura damar yaki. Wannan umurnin na zuwa ne bayan taron da aka yi a Abuja.
Uku daga cikin manyan sojojin da suka taimaka wajen kifar da gwamnatin Shugaba Mohamed Bazoum a jihar Jamhuriyar Nijar, an ba su muƙamin ministoci a ƙasar.
Majalisar malaman jihar Kaduna ta gargadi majalisar Dattawa da ta yi gaggawar tabbatar da tsohon gwamna, Nasir El-Rufai a matsayin minista nan ba da jimawa ba.
Wata mata mai ɗauke da juna biyu na wata biyar ta koka kan yadda cikinta yanki ya bayyana a gan shi duk da watanni da ta ɗauke tana ɗauke da shi a jikinta.
Babban lauya kuma ɗan rajin kare hakkin bil'adama Femi Falana, ya tofa albarkacin bakinsa game da juyin mulkin da aka yi a jamhuriyar Nijar, da kuma yawaitar.
Tsohon kakakin jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Timi Frank ya yi sabuwar fallasa inda ya bayyana maƙudan kuɗaɗen sanatoci suka samu domin hutun su.
Jami'an 'yan sanda sun cafke wasu mutane uku da ake zargin sun hallaka jami'in dan sanda a kauyen Konkiyel cikin karamar hukumar Darazo da ke jihar Bauchi.
Kungiyar Kiristocin Najeriya (CAN), ta nuna rashin goyon bayanta ga matakin amfani da ƙarfin soji da shugaban Najeriya Bola Tinubu ke shirin yi a kan Nijar.
Masu zafi
Samu kari