Latest
Wani daga cikin mutane 3 da rundunar 'yan sandan jihar Ogun ta cafke, ya gantsarawa ɗaya daga cikin jami'an cizo a ɗan yatsansa. 'Yan sandan na zargin mutanen.
Wata kafar labarai, Igbo Times Magazine, ta wallafa wani labari da ke ikirarin cewa Shugaban Kasa Tinubu ya yi umurnin dakatar da kotunan zaben shugaban kasa.
Kungiyar SERAP ta bayyana cewa za ta shigar da shugaban majalisar datra ƙara a gaban kotu bisa kalaman da ya yi na ba sanatovi kuɗin shaƙatawa a zaman majalisa.
Tsohon madugun ‘yan tawayen Neja Delta a Najeriya, Asari Dokubo, ya bayyana cewa zai iya lallasa shugabannin sojojin Jamhuriyar Nijar idan har aka ba shi dama.
Ɗan takarar shugaban ƙasar Ecuador, Fernando Villavicencio, ya gamu da ajalinsa bayan an buɗe masa wuta a wajen wani gangamin taron yaƙin neman zaɓe a ƙasar.
Sojojin juyin mulkin Jamhuriyar Nijar sun kafa sabuwar gwamnati mai dauke da ministoci 21 don tabbatar da ikonsu yayin da su ke fuskantar barazana daga ECOWAS.
Wani dan Najeriya ya koya wa budurwarsa darasi bayan ta isa wurin sa ba tare da ta sanar da shi ba. Ya kulle ta ya ki budewa, yayin da ya dungi mata bidiyo.
Wasu mutane ɗauke da bindigu sun kai mummunan hari a jihar Filato cikin dare inda suka halaka mutane 17 da suka haɗa da maza da mata. Jihar ta Filato dai na.
Mai shari'a Mrs Mary Odili wacce ta yi murabus ta musanta zargin cin hanci da rashawa da ake yi mata. Ta yi barazanar kai ƙarar masu jifar ta da zarge-zargen.
Masu zafi
Samu kari