Latest
Majalisar dattawan Najeriya ta gayawa Shugaba Bola Tinubu cewa babu batun fafata yaƙi ɗa jamhuriyar Nijar saboda kifar da gwamnatin farar hula da sojoji suka yi
Majalisar ECOWAS, za ta gudanar da wani zama na musamman domin tattauna batutuwan da suka shafi siyasa a Jamhuriyar Nijar a yau Asabar, 12 ga watan Agusta.
Wasu daga cikin 'yan Najeriya da ke zaune a Jamhuriyar Nijar sun roki Shugaba Tinubu da ya taimaka ya kaso su don gudun shiga hargitsin yaki da ke shirin faruwa
Wani magidanci mai suna Raphael Chima, ya maka matarsa, Joy, a gaban kotun gargajiya da ke Jikwoyi, babban birnin tarayya Abuja saboda tana yawan jibgarsa.
Primate Elijah Ayodele ya bayyana matakin da kungiyar ECOWAS ta dauka na tura sojoji Nijar a matsayin matakin da bai dace ba, ya ce tattaunawa ita ce mafita.
Ƙungiyar likitoci masu neman ƙwarewa (NARD) ta sanar da janye yajin aikin da take yi a faɗin ƙasar nan kan buƙatun da take neman gwamnatin tarayya ta biya musu.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) reshen jihar Kano ta sha alwashin kwato karin kujerun siyasa a kotun zabe, ciki harda kujerar gwamna Abba Kabir Yusuf.
An bayyana jerin sunayen ƙasashe 10 na Afrika da suka fi kowace ƙasa shan man fetur a kan farashi mafi sauƙi. Najeriya duk da irin halin da take ciki, ta samu.
Gwamnatin jihar Neja karkashin jagorancin Mohammed Umar Bago ta ce ta fara tattaunawa da kamfanonin jirage masu zaman kansu domin fara jigilar jirage a Minna.
Masu zafi
Samu kari