Latest
Gwamnatin Kano karkashin jagorancin, Abba Kabir, ta soke lasisin makarantu masu zaman kansu a fadin jihar. Ta bukaci masu makarantun da su sabunta lasisinsu.
An yada labarin da ke cewa, Uba Sani ya yiwa El-Rufai tuggu wurin shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu da kuma wanda zai maye gurbinsa kamar yadda dai ya bayyana.
Kungiyar gwamnonin arewa ta mika ta'aziyya tare da jajanta wa masarautar zazzau, gwamnatin Kaduna da daukacin al'ummar Musulmi kan rushewar Masallacin Zazzau.
Rahoto ya bayyana yadda wani mutum ya siyar da jikarsa kan kudin da bai tsallake N700k ba saboda wasu dalilai. An bayyana yadda aka kama mutumin a jiharsu.
Fasto Boma ya bayyana cewa idan ƴan Najeriya waɗanda ba sa farin ciki da ganin Shugaba Tinubu suka ci gaba da caccakarsa, lallai zai kammala wa'adin mulkinsa.
Rundunar soji ta yi nasarar hallaka 'yan bindiga uku tare da kubutar da wasu mutane 10 da aka yi garkuwa da su a kananan hukumomin Igabi da Chikun da ke Kaduna.
Kungiyar kiristoci ta Najeriya ta tura sakon ta'aziyya ga Musulman kasar nan biyo bayan samun iftila'in da ya faru na rushewar wani bangaren masallacin sarki.
Yayin da ake ci gaba da kai ruwa rana game da abin da ke faruwa a Nijar da kuma yadda sojojin kasar suka ki mika mulki ga Muhammad Bazoum, Izala ta fara shiga.
Ofishin jakadancin Najeriya a Nijar ya fito fili ya yi magana kan batun cinnawa ginin ofishin wuta da aka ce an yi a yayin da ake zanga-zanga kan juyin mulki.
Masu zafi
Samu kari