Latest
Muhammed Idris, sabon ministan yaɗa labarai da wayar da kan al'umma ya sha alwashin cewa ma'aikatar ba zata faɗi karya ba domin kare gwamnatin shugaba Tinubu.
Wasu tulin jama'a sun fantsama zanga-zanga a birnin jihar Kano duk da umarnin kwamishinan rundunar yan sanda na haramta hakan, mutanen sun nufi gidan gwamnati.
Wani Kwamandan rundunar kula da dokar hana kiwon fili ta jihar Benuwai da ke Arewa ta Tsakiya a Najeriya ya rasa rayuwarsa sakamakon harin yan bindiga a Ukum.
Gwamnan jihar Adamawa ya yi kalamai masu taushi bayan shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya rantsar da Nyesom Wike a matsayin sabon ministan birnin tarayya Abuja.
Jigo a jam'iyyar APC, Chukwuebuka Obidike ya bayyana cewa tsare-tsaren da Bola Tinubu ya dauko zai tsamo 'yan Najeriya fiye da miliyan 70 nan ba da jimawa ba.
Rikicin shugabancin da ya hana jam'iyyar PDP kataɓus ya sake dawowa ɗanye yayin da babban jigo, Daboikiabo Warmate, ya kai ƙarar ginshiƙai uku gaban Kotu .
Sabon ministan Birnin Tarayya Abuja, Nyesom Wike, wanda tsohon gwamnan jihar Ribas ne, ya bayyana ire-iren gine-ginen da zai rushe a wannan muƙamin da Tinubu.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan jihar Kano, ta tanadi hukuncinta kan shari'ar da ke neman sauke Abba Kabir Yusuf, na NNPP daga kujerar gwamnan Kano.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya raba sabbin mukaman ministoci a ranar Laraba 16 ga watan Agusta, Imaan Sulaiman Ibrahim na daga cikin wadanda su ka samu mukamin.
Masu zafi
Samu kari