Latest
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sanu, ya yi magana kan raɗe-raɗin cewa, jam'iyyun adawa na shirin haɗewa waje ɗaya kafin zuwan zaɓe na gaba.
Lateef Fagbemi ya na cikin wadanda aka fara rantsarwa a kujerar minista, shi ya zama babban lauyan gwamnatin tarayya, za ku ji aikin da ke gaban dukkaninsu.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi wasu sauye-sauye a ma'aikatun sabbin ministoci da ake rantsarwa yanzu haka a Abuja, Oyetola da Alkali na daga cikinsu.
An buƙaci shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio da ya miƙa takardar murabus ɗinsa daga shugabancin majalisar saboda tarihin cin hancin da yake da shi.
Jami'an 'yan sandan ƙasar Burkina Faso sun yi abin bajinta, yayin da suka halaka 'yan ta'adda aƙalla 40 a wata arangama da ta wakana tsakaninsu a yankin Arewa.
Muhammadu Munnir Ja’afaru ya bar hakimcin kasar Basawa. Sarkin Zazzau ya nada Barde Kerrariyyan Zazzau ya zama sabon Hakimi a Basawa, ya bar kasar Zangon Aya.
Kwamred Anas Kaura, hadimin karamin ministan tsaro, Bello Matawalle ya bayyana yadda 'yan ta'adda su ka shiga taitayinsu tun bayan nada Bello Matawalle minista.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya nada Injiniya Abubakar Momoh a matsayin Ministan ci gaban Neja Delta. Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da kakakinsa ya saki.
Shugaban cocin 'Adoration Ministry in Enugu, Nigeria' (AMEN), Rabaran Fr. Mbaka, ya bayyana cewa ya hango wani mummunan abu da ke shirin faruwa a Najeriya.
Masu zafi
Samu kari