Latest
Rahotanni na nuni da cewar kungiyar Tarayyar Afrika wato AU, ta dakatar da jamhuriyar Nijar daga cikinta domin nuna adawa da juyin mulkin da sojoji suka yi.
Bola Ahmed Tinubu ya hadu kan sha’anin tsaro da jagororin kungiyar ECOWAS. Dama tun da aka kifar da Mohammed Bazoum, Shugaban Najeriya ya dage a kora sojoji.
Babban malamin coci, Fastor Kingsley Okwuwe, ya bayyana cewa an masa wahayin cewa Peter Obi na Labour Party ne zai samu nasara a Kotun zaben shugaban ƙasa.
Mai kudin duniya, Elon Musk, ya samu ribar dala biliyan 11 a dare daya yayin da hannun jarin kamfanin Tesla, ya kara daraja inda shi kuma Dangote ya yi asara.
Rundunar sojojin Najeriya sun kutsa mafakar ‘yan ta’adda a garin Dikwa. A sanadiyyar haka aka iya kubutar da Mary Nkeki wanda ta rabu da iyayenta a Chibok.
Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya bayyana cewa bai zo birnin domin ɗaga tutar jam'iyyar APC ko ta PDP ba, ya zo ne domin taimakawa Tinubu.
Sokoto- Kotun sauraron korafin zaben gwamnan jihar Zamfara ta kammala sauraron kowane ɓangare a ƙarar da Matawalle ya kalubalanci nasarar gwamna Dauda Lawal.
Binciken kwakwaf ya bayyana gaskiyar wani faifan bidiyo inda aka gano Janar Tchiani na cewa ba zai saurari Shugaba Tinubu ba saboda gwamnatinsa Haramtacciya ce.
Masu gabatar da shirin nan na 'Mata A Yau' sun ziyarci Malam Aminu Daurawa, shugaban hukumar Hisbah ta jihar Kano domin yin bayani kan kalamansu da suka janyo.
Masu zafi
Samu kari