Latest
Karamin ministan tsaro, Bello Matawalle ya sha alwashin cewa da shi da dan uwansa Badaru Abubakar za su bai wa marada kunya ganin yadda ake ta cece-kuce kansu.
Rikicin shugabanci ya ɓarke a tsakanin ƴan bindiga domin neman karɓe ikon wasu ƙauyuka jihar Benue. A yayin rikicin rayukan ƴan bindiga masu yawa sun salwanta.
Hannatu Musawa ta fadi babban abin da za ta fara da shi bayan zama Ministar tarayya, a gefe guda kuwa CBN zai bincike likin kudi da sabuwar Ministar ta rika yi.
Samuel Ortom ya na cikin ‘Yan tawagar G5 da su ka yaki PDP a zaben 2023, ya ce Nyesom Wike zai kawowa birnin Abuja cigaba, ya kuma yabi cancantar Joseph Utsev.
Za a ji cewa Hajiya Naja’atu Muhammad, ta soki gwamnatin Bola Tinubu kan yakin da ta ke shirin yi da Nijar, ta na ganin mutanen Arewacin Najeriya aka yaka.
Tsohon shugaban ƙasa na mulkin soja a Najeriya, Abdulsalami Abubakar ya yi magana kan yadda tattaunawarsu ta kaya da sojojin juyin mulkin Jamhuriyar Nijar.
Abdullahi Umar Ganduje, shugaban jam'iyyar All Progressives Congress, APC, ya gana da Kwamared Adams Oshiomhole, tsohon shugaban APC na kasa a birnin tarayya.
Wata budurwa ta koka kan yadda soyayya ta ki zuwa gareta duk da cewa shekarunta sun kai a ce tana da samari. Ta nuna matuƙar damuwarta kan halin da take ciki.
Jami'an rundunar yan sanda a Bauchi sun kama wata matar aure kan zargin kashe jinjirin kishiyarta mai kwanaki hudu a duniya da taimakon maganin kashe kwari.
Masu zafi
Samu kari