Latest
Abba Kabir Yusuf ya je kotun daukaka kara da nufin a ki karbar hukuncin shari’ar zaben Gwamnan 2023. Ana fafatawa a kotu tsakanin Nasir Yusuf Gawuna da NNPP
Hukumar yan sanda reshen jihar Neja ta karyata wani rahoto da ke yawo cewa kasurgumin ɗan bindiga, Dogo Geide ya ayyana kansa a matsayin gwamnan jihar Neja.
Bola Tinubu ya fadi yadda ya hana Sojojin ECOWAS shiga Nijar bayan an yi juyin mulki. Shugaban kasar ya ce ana cikin tsaka mai wuya, amma ya hana a shiga yaki.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi alkawarin inganta albashin alkalai a Najeriya don dakile cin hanci da rashawa da ya yi katutu a bangaren shari'ar kasar.
An shiga fargaba a Saliyo biyo bayan fargabar juyin mulki da aka samu a ƙasar watanni kadan da kammala zaɓen shugaban ƙasar. Jami'an tsaro sun tabbatar da.
Yanzu muka samu labarin yadda wasu tsageru suka harbe dan sanda tare da sace kayan aikinsa a wani yankin jihar Rivers. An bayyana yadda lamarin ya faru jiya.
Matasa masu cin gajiyar shirin N-Power sun roki Shugaba Bola Tinubu da ya shiga lamarinsu inda su ka koka kan rashin biyan alawus har na tsawon watanni takwas.
Yanzu muke samun labarin yadda aka ji rasuwar tsohon kakakin rundunar sojin Najeriya Manjo Janar Bernard Onyeuko bayan da ya kwanta rashin lafiya a asibiti.
Gwamna Zulum na jihar Borno, ya sanar da ware naira miliyan 36.4 ta yadda za a rabawa yan bautar kasa 1,215 da hukumar NYSC ta tura jihar N30,000 kowannensu.
Masu zafi
Samu kari