Latest
Fasto Barnabas na cocin Mercy and Grace Deliverance Ministry, ya yi sabon hasashen yadda ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar LP, Peter Obi, zai ksrɓi mulki.
Rahoton da muke samu ya bayyana cewa, an kama wasu tsagerun da ke addabar mutane a jihohin kasar nan, musamman ma Arewacin Najeriya a watanni kasa da tara.
Wata matashi ɗan Najeriya da ya ci bashi ya tafi UK domin samin rayuwa mai kyau ya koka bayan ya kwashe dogon lokaci yana neman aikin yi amma bai yi nasara ba.
Kasar Faransa ta bayyana fushi tare da bayyana daukar mataki nan kusa game da umarnin koran jakadanta a jamhuriyar Nijar. Ta bayyana abin da zai faru gaba.
Yayin da ake ci gaba da kuka, shugaba Tinubu ya ba da umarnin a raba kayan abinci ga mazauna jihar Ogun don tabbatar da sun samu hanyar cin abinci cikin sauki.
Gwamnan jihar Kano, Abba Gida Gida, Jagoran Kwankwasiyya da wasu jiga-jigan NNPP sun yi taron addu'a na musamman don nasara a shari'ar da ake yi a kotun zabe.
Rahoton da muke samu ya bayyana cewa, an kori wasu jami'an diflomasiyyar kasashen waje a Nijar ciki har da Najeriya. An bayyana gaskiyar yadda lamarin yake.
Tsohon gwamnan Kano kuma shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya rantsar da sabbin mambobin kwamitin NWC a tsakar daren Juma'a, 26 ga watan Agusta.
Rahotanni sun nuna cewa matsalar wutar lantarki ta kusa zuwa.ƙarshe a ƙasar nan. Ministan makamashi Adebayo Adelabu shi ne ya bayar da tabbaci a kan hakan.
Masu zafi
Samu kari