Latest
Jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Aaron Artimas, ya yi magana kan ƙarar da Atiku Abubakar ya shigar da Shugaɓa Tinubu a wata kotun ƙasar Amurka.
Koda dai ana kallon LP a matsayin jam’iyya mai karfin iko ta uku a siyasar Najeriya bayan nasarar da ta samu a 2023, wasu yan majalisarta sun rasa kujerunsu.
Shugaban ƙungiyar ECOWAS Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa yaƙi ba abun so ba ne amma kare dimokuraɗiyya a Jamhuriyar Nijar yana da matuƙar amfani.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya yi tsokaci kan muƙaman minista da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bai wa wasu daga cikin tsoffin gwamnoni.
Wasu malaman addinin Musulunci sun yi wa wata yar addinin gargajiya a Ilorin, jihar Kwara barazana cewa sun bata kwanaki takwas ta bar harabar da shagonta yake.
Wata budurwa ƴar Najeriya ta auri masoyinta bature, wanda ya zo daga nahiyar Turai domin su haɗu. An ɗaura musu aure a ofishin rajistar aure da ke a Ikoyi.
An tattaro cewa biyo bayan farmakin da sojoji suka kai a dazuzzukan jihar Neja, yan bindiga da dama sun fara barin dazuzzuka tare da sako wasu da aka sace.
Idan NNPP ta yi rashin sa’a, za a iya yin waje da Gwamna Abba Kabir Yusuf. Abdullahi Ganduje da ake tunanin an ga bayan shi, ya sake zama matsalar Kwankwaso.
Wani dan Najeriya da sahibarsa baturi sun shiga daga ciki, sai dai yanayin shigarsu a wajen daurin aurensu ya haifar da martani a TikTok. Angon ya saka siket.
Masu zafi
Samu kari