Latest
Kungiyar Raya Arewacin Najeriya, AEF ta soki shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu Kan nuna wariya a mukaman gwamnati inda ya fifita Yarbawa kan Arewacin Najeriya.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nada wasu manyan jiga-jigan jam'iyyar PDP a cikin gwamnatinsa, ciki harda ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike.
Aƙalla mutane 6 ne aka tabbatar da sun ɓata a wani mummunan haɗarin kwale-kwale da ya rutsa da su a jihar Neja a kan hanyarsu ta zuwa jihar Kebbi wacce ke.
Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya ce nada shi minista da aka yi ba abu ne da ya shirya ba. Ya yi godiya ga shugaban kasa Bola Tinubu kan damar da ya ba shi.
Ministan birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya bayyana sharaɗinsa ga jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), kafin ya yarda ya yi mata aiki a zaɓen Bayelsa.
Kasashen Kamaru da Rwanda sun yi garambawul ga rundunar tsaron kasashensu yayin da ake fuskantar juyin mulki a kasashen Nahiyar Afirka da dama bayan na Gabon.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya ƙalubalanci shugbannin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), idan sun isa su ɗauki hukunci a kansa.
Shugaban NNPP na kasa, Mallam Kawu Ali ya fadi halin da ake ciki, ya ce har gobe Rabiu Musa Kwankwaso cikakken ‘Dan jam’iyyar NNPP ne, ba a dakatar da shi ba.
Shugaban jam'iyyar APC mai mulki na ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya buƙaci 'yan kasuwa da su bai wa ministan birnin tarayya Nyesom Wike haɗin kai wajen yin.
Masu zafi
Samu kari