Latest
Ministan kuɗi, Wale Edun, ya bayyana cewa gwamnatin Bola Tinubu ta tura wa kowace jiha Naira biliyan 2 maimakon N5bn domin guje wa tashin farashin kayayyaki.
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana fargabarsa kan juyin mulki da sojoji ke yi a Afrika. Ya bayyana dalilin da yasa amfani da sojoji ya zama matakin karshe a Nijar.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Sanata Abdul'aziz Yari ya bayyana cewa muhimman ayyukan da shugaban ƙasa, Bola Tinubu ya ɗauko sun fara dawo da zaman lafiya.
Hadimin Atiku Abubakar na yaƙin neman zaɓen shugabancin ƙasa a zaɓen da ya gabata, Daniel Bwala, ya ce Wike ya karbi muƙamin minista ne domin yi wa abokan.
Wani matashi mai suna Ridwan ya shiga hannun jami'an tsaro bayan an kama shi da zargin kisan mahaifinsa Ishau tare da cire wasu sassa na jikinsa a jihar Ogun.
Wani bidiyo mai tsuma zuciya ya nuno lokacin da wata matashiya yar Najeriya, Ngozi ta sake haduwa da saurayinta, Segun wanda yake aikin kanikanci a bakin hanya.
Tsoffin 'yan takarar shugaban kasa a Najeriya sun roki Shugaba Tinubu ya taimake su da mukaman gwamnati don kawo ci gaba, sun bayyana dalilin kin shiga kotu.
Jami'an rundunar yan saɓda reshen jihar Legas sun kama wani matashi da ake zargin ya halaka masoyiyarsa saboda tunanin zata guje shi a wata Anguwa a Legas.
Rundunar sojin Najeriya ta bayyana cewa yan bindigan daji da wasu masu aikata laifuka sun fara kwaikwayon dabarun 'yan ta'adda a shiyyoyin arewacin Najeriya.
Masu zafi
Samu kari