Latest
Gwamna Umar Namadi na jihar Jigawa ya bayyana shirin gwamnatin wajen buɗe wa jama'a hanyoyin samun arziki domin dogaro da kansu cikin shekaru hudu masu zuwa.
Ministan wasanni a Najeriya, John Enoh ya tattara komai na shi tare da mayar da ofishinsa filin wasa na MKO Abiola a Abuja don sanya ido kan ci gaban wasanni.
A ranar Alhamis ne kungiyar Tarayyar Afrika wato AU, ta sanar da batun dakatarwar da ta yi wa ƙasar Gabon biyo bayan juyin mulkin da sojojin ƙasar suka yi.
Nyesom Wike bai fi karfin a hukunta shi ba, tun ba shi ya mallaki Jam’iyyar adawa ta PDP ba, Dele Momodu ya ce Wike ya roki Atiku ya ba shi mukami a gwamnatinsa
Lauyan ‘dan kasuwar da aka ruguzawa gini a Abuja ya fitar da jawabi, ya musanya ikirarin FCTA a karkashin Nyesom Wike. Alhaji Muhammad Kamba zai tafi kotu.
Festus Keyamo, Ministan Harkokin Sufurin Jiragen Saman Najeriya ya bada umurnin rushe wurin ajiyar jiragen sama na Dominion da EAN da ke filin Murtala na Legas.
Duk sojan da bai da shirin yi wa manya biyayya ya bar gidan soja. Kwamandan runduna ta 81 a gidan sojojin kasa ya gargadi dakarun Najeriya da cikakkiyar biyayya
Daniel Bwala, hadimin Atiku Abubakar, ya bayyana cewa ba dakatar da ministan Abuja, Nyesom Wike kawai PDP za ta yi ba, har ma da korarsa daga cikin jam’iyyar.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya yi ganawar sirri da tsohon gwamnan jihar Zamfara, Sanata Abdul'aziz Yari a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja ranar Alhamus.
Masu zafi
Samu kari