Latest
Zaben gwamnan jihar Kogi na ta ƙara matsowa. Zaɓen wanda za a gudanar a ranar 11 ga watan Nuwamba, yafi zafi a tsakanin ƴan takarar APC, PDP da SDP.
Gwamnan jihar Kogi ya tabbatar da cewa miyagu ba su kai masa wani hari ba. Yahaya Bello yake cewa sojojin da ke tsare hanya ne su ka samu sabani da ‘yan sandansa.
Jami'an tsaro sun kubutar da gwamna Yahaya Bello daga harin da aka kai masa a wani yankin jihar Kogi da kusa da babban birnin tarayya Abuja a Najeriya.
An bayyana fargaba kan abin da zai iya faruwa da jarirai a yankin Gaza tun bayan fara farmakin Isra'ila a wannan watan. An ce da yawan jarirai a Gaza za su mutu.
Kotun daukaka kara da ke Abuja ta soke nasarar Sanata mai wakiltar Filato ta Arewa, Simon Mwadkwon. An kuma kori dan Majalisar Wakilai na PDP, Musa Avia.
Gwamnan jihar Borno ya haramta barace-barace da zaman banza a jiharsa a cikin wata sanarwar da ta fito daga gidan gwamnati a karshen makon nan da muke ciki.
Wani dan Najeriya ya tarbi budurwarsa baturiya a filin jirgin sama yayin da ta iso Najeriya domin ganinsa. Mutane da dama sun mato kan kyawu da kuruciyar matashiyar.
Rahotanni sun kawo cewa hukumar da ke kula da tabbatar da ingancin Makarantun Jihar Kaduna (KSSQAA), ta rufe makarantar Al-azhar da ke Zaria kan zargin kisan dalibi.
Tsohon shugaban hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, Farfesa Attahiru Jega ya ba da shawarar soke nadin shugaban hukumar da shugaban kasa ke yi don gudun zargi.
Masu zafi
Samu kari