Latest
Jim kaɗan bayan Kotun koli ta yanke hukuncin kan zaben shugaban ƙasa, majalisar dattawa ta amince da sabon naɗin Tinubu na shugagan hukumar ICPC.
Alkalin Alkalai, Olukayode Ariwoola, ya amince a haska shari'ar kotun kolin Najeriya kan kallubalantar zaben Shugaba Tinubu da jam'iyyun adawa ke kallubalanta.
Jam'iyyar PDP ta ce Kotun koli ta bai wa yan Najeriya kunya saboda ita kaɗai suke hange a matsayin gidan da zai musu adalci, ta ce hukuncin ya sab awa doka.
Shugaban ƙasa, Ahaji Muhammadu Buhari, ya ce hukuncin da Ƙoli ta yanke abin farin ciki ne gare shi da sauran yan Najeriya, ya ce lokaci ya yi da mutane zasu dara.
Wasu malamai sun yi ta dukan dalibi har sai da ya rasa ransa a wata makaranta a Zaria da ke jihar Kaduna, wasu masana sun ba da shawara kan ladabtar da dalibai.
Wani iftila'in gobara da ya afku a birnin Calabar da ke jihar Kuros Riba ya yi sanadin asarar dukiya ta kusan naira miliyan 25 makare a cikin wasu manyan shaguna.
Babbar jam'iyyar adawa PDP ta ɗauki matakin dakatar da shugaban mata na jihar Ondo, Folorunso Makinde bisa zargin koƙarin lalata ragowar mutuncinta.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya bayyana cewa bai taba dana sanin goyon bayan Tinuba ba kuma ya yi alwarin mara masa baya a zaben shekarar 2027 mai zuwa.
Jim kaɗan bayan yanke hukunci a Kotun Ƙolin Najeriya, an ga gwamnan Bayelsa, Douye Diri yana taya Bola Ahmed Tinubu murnar nasarar da ya samu a Villa.
Masu zafi
Samu kari