Latest
Za a ji cewa Fadar shugaban kasa ta fitar da jawabi na musamman a sakamakon surutan da jama’a su ka rika yi a kan sayen jirgin ruwa da za ayi kasafin 2023.
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma, ya zargi shugaban ƙungiyarkwadago na masa, Joe Ajaero, da tsoma baki a harkokin siyasar cikin gida wanda hakan ya ja masa.
Sarki Salman da yarima mai jiran gado Muhammad Bn Salman, za su fitar da kudi $13m domin gudanar da ayyukan jin kai a Gaza, wadanda yaki ya rutsa da su
Kotun ɗaukaka ƙara ta tabbatar da nasarar Sanata Muhammed Ali Ndume.da Kaka Lawal na Borno ta kudu da Borno ta tsakiya, ta kori ƙarar jam'iyyar PDP.
Babbar Kotun shari'a mai zama a Abuja ta amince da buƙatar tsohon gwamnan babbam bankin Najeriya, Godwin Emefiele, ya bada umarnin a sake shi babu sharaɗi.
Shugaban majalisar wakilan tarayya, Tajudeen Abbas, ya bayyana cewa mai yiwuwa shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sa hannun kan karin kasafin kuɗin 2023.
Kotun ɗaukaka ƙara mai zama a Abuja ta tabbatar da hukuncin Kotun zaɓe na ayyana zaben mazaɓar Birni kudu/ Buji ta tarayya a matsayin wanda bai kammala ba.
Wata yar Najeriya ta bayyana yadda take samun daloli ta hanyar siyar da ganyen ayaba a turai. Ta nuna yadda take tattara ganyen don amfani da shi wajen yin alale.
Babban Bankin Najeriya, CBN ya bayyana cewa yawan cire makudan kudade da mutane ke yi a bankuna shi ne dalilin karancin kudade da ake samu a wasu wurare.
Masu zafi
Samu kari