Latest
Gwamnan CBN, Yemi Cardoso, ya ce bankin na yin duk mai yiwuwa domin daidaita darajar Naira. Haka kuma ya ce Najeriya ta samu karin masu zuba jari daga kasashen waje.
Gwamna Francis Nwifuru na jihar Ebonyi ya rage kudin rijistar daliban Jami'ar jihar yayin da ya kara albashin ma'aikata da kaso 20 domin rage musu radadin rayuwa.
An ruwaito cewa akalla fararen hula 3 ne suka mutu a wani hari da 'yan bindiga suka kai kauyen Tsafe da ke jihar Zamfara, yayin da suka yi artabu da sojoji.
Babban fasto na cocin Redeemed Christian Church of God (RCCG) da aka sace a jihar Oyo ya kubuta daga hannun 'yan bindiga bayan jami'an tsaro sun ceto shi.
Mun tattaro kira na musammman ga Hukumar NEPA masu raba wutar lantarki musamman a yankin karamar hukumar Zaria daga bakin Sheikh Shuaibu Salihu Zaria.
Tsohon hadimin Dakta Goodluck Jonathan, Reno Omokri ya caccaki ɗan takarar shugaban kasa, Peter Obi kan rashin tabuka wani abu lokacin da ya ke mulki.
Ministan Kudi ya ce gwamnatin Najeriya na shirin karbar bashin $2.2bn daga Bankin Duniya. A cewarsa babu kudin ruwa da yawa a kansa kuma za a biya a shekara 20.
Wani mummunan hatsarin mota da ya auku a jihar Kogi, ya jawo fasinjoji da dama sun rasa rayukansu. Hatsarin ya ritsa da wasu motocin bas ne da wata tirela.
yan sanda a jihar Legas sun kama wani matukin mota da tabar wiwi buhu 30 amma ya ce shi ma wani ne mai suna Ifeanyi ya dora masa kayan ya kai masa Ojo
Masu zafi
Samu kari