Latest
An shiga jimami bayan wasu dalibai guda biyu sun gamu da ajalinsu a hatsarin jirgin ruwa a jihar Kano a hanyarsu ta komawa kwalejin aikin gona ta Audu Bako.
Kungiyar kwadago ta kasa (NLC) ta yi fatali da matakin da gwamnatin tarayya ta dauka na yi wa ma'aikata karin albashi. Ta ce bata lokaci ne kawai.
Jami'an tsaro sun samu nasarar dakile wani yunkurin kai harin da 'yan bindiga suka yi a karamar hukumar Danmusa ta jihar Katsina bayan an yi musayar wuta.
Manhajar TikTok ta samu karbuwa sosai a fadin duniya. Sai dai, duk da wannan karbuwar akwai kasashen da suka haramta amfani da shi saboda wasu dalilai
Jigo a jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Salihu Lukman, ya bayysna dalilin da ya sanya gwamnatin jihar Kano ta samu nasarar yi wa Ganduje illa a siyasance.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ta amince da yi wa ma'aikata da 'yan fansho karin albashi. Zai fara aiki daga Janairun 2024.
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta gurfanar da tsohon kwamishinan kudi na jihar Kwara a gaban kotu kan badakalar N1.22bn.
Podar Yiljwan Johnson wani jigo a jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Plateau, ya yi magana kan batun yiwuwar yin takarar Nasir El-Rufai a 2027.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun salwantar da ran wani tsohon shugaban jam'iyyar PDP a jihar Delta. Miyagun sun kuma sace wani shahararren mawaki a jihar.
Masu zafi
Samu kari