Latest
Gwamna Hope Uzodimma ya nada kansa a matsayin kwamishinan filaye na jihar Imo a wani mataki na hana sake aukuwar al’amuran da suka faru a baya a jihar.
Babban bankin kasa, ya umarci bankunan yanar gizo daga yi wa sabbin kwatomomi rajista, yayin da ake zargin haramtacciyar hada-hada kamar halarta kudin haram
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Laraba, 1 ga watan Mayu, a matsayin hutu domin raya ranar ma’aikata ta wannan shekarar, minista Olubunmi Tunji-Ojo ya tabbatar.
Wani tsohon ma'aikacin babban bankin Najeriya (CBN), ya bayyana a gaban kotu yadda ya karbowa Godwin Emefiele cin hancin $600,000 lokacin da yake jagorantar bankin.
A Nahiyar Afirka akwai kasashe da dama da ke da masu amfani da harshen Hausa wandanda suka yi tashe dalilin harkokin kasuwanci da kuma sana'o'i da suka kware.
Kamfanin man fetur na Najeriya (NNPCL) ya ce zuwa Laraba zai fara rabar wahalar fetur za ta kare yayin da zai raba sama da lita biliyan 1.5 na fetur ga 'yan kasuwa.
Tsohon gwaman jihar Sokoto, Attahiru Bafarawa ya yi kira ga shugabanni kan cire son rai domin magance matsalolin Arewa. Ya yi kiran ne a jihar Sokoto
Bayan dawowa Majalisar Dattawa da aka sabunta a yau Talata 30 ga watan Afrilu, wasu sanatoci sun ba hammata iska kan yadda tsarin wurin zama ya ke.
Podar Yiljwan Johnson wani jigo a jam'iyyar All Progressives Congress (APC), ya bayyana cewa 'yan Najeriya za su sake yi zaben Shugaba Bola Tinubu a 2027.
Masu zafi
Samu kari