Latest
Mun samu labarin rasuwar mahaifiyar jajirtaccen dan sandan da aka dakatar, DCP Abba Kyari wadda ta rasu a yau Lahadi bayan fama da jinya. Za ayi jana'iza a Borno.
Ana neman mako guda da tashi taron tattalin arziki na WEF da aka yi a Riyadh. An dade da gama taro a kasar Saudi, babu duriyar shugaban Najeriya Bola Tinubu har yau.
Kungiyar matasan jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Zamfara sun caccaki masu zanga-zangar neman ganin EFCC ta binciki Bello Matawalle.
Mai Martaba Sarkin Musulmi, Sa'ad Abubakar ya ja kunnen shugabanni kan halin da ake ciki a kasar inda ya ce yanzu 'yan kasar sun matsu domin kawo sauyi da gaggawa.
Sarkin Musulmi Alhaji Abubakar Sa'ad III na shawarci yan Najeriya su ci gaba da taya shugabanninsu da addu'a domin warware matsalolin da ake fuskanta.
Gwamnatin jihar Kano ta musanta cewa an harbi dan jarida a gidan gwamnati. Ta ce wani karfe ne ya soki dan jarida Naziru Idris Ya'u a hannu ba harsashi ba.
Sanata Sulaiman Abdulrahman Kawu Sumaila, ya yi magana kan kasafin kudin shekarar 2024. Sanatan ya bayyana cewa kasafin kudin cike yake da kura-kurai.
Kungiyar ƙabilar Igbo, Ohanaeze Ndigbo ta musanta jita-jitar cewa ta na shirin zuwa Sokoto domin ba 'yan Arewa hakuri kan juyin mulkin 1966 a Najeriya.
Mataimakin kakakin majalisar wakilai, Benjamin Kalu, ya yi kira ga gwamna daya tilo da jam'iyyar Labour Party (LP) ta ke da shi ya dawo jam'iyyar APC.
Masu zafi
Samu kari