Latest
Jigon jami'yyar APC, Podar Johnson ya magantu kan zargin rikici tsakanin Shugaba Bola Tinubu da Nasir El-Rufai inda ya ce babu komai a tsakaninsu.
Bankuna da cibiyoyin hada-hadar kudi sun sake bullo da cajin kudaden ajiya ga daidaikun mutane da da kamfanoni a fadin kasar bayan wa’adin da aka diba ya kare.
Jam'iyyun PDP da APC a jihar Edo sun tafka asara na rashin 'yan takarar gwamna a jihar bayan sun yi murabus daga jam'iyyar tare da bayyana dalilansu.
'Yan Najeriya za su fara biyan harajin tsaron yanar gizo na kaso 0.5% daga dukkanin kudaden da za su rika turawa ta yanar gizo. CBN ya ba banuna umarnin cire kudin.
Guguwar sauya sheƙa ta sake turnuƙe babbar jam'iyyar adawa PDP a jihar Ebonyi yayin da Ngele, Ogbaga suka jagoranci manyan ƙusoshi zuwa APC mai mulki.
Mataimakin shugaban ƙasa, Sanata Kashim Shettima ya soke tafiyar da aka tsara zai wakilci shugaba Tinubu a taron kasuwanci tsakanin Afirka da Amurka a Dellas.
Sanata Abdul'aziz Yar'adua, ƙanin marigayi tsohon shugaban ƙasa, Umaru Musa Yar'adua ya ce ɗan uwansa ya miƙa mulki lokacin da yake jinya amma aka samu matsala.
Danbarwa ta ɓalle a zauren majalisar dokokin jihar Edo yayin da shugaban majalisar, Agbebaku ya dakatar da mambobi 3 kan tsoron bokaye da yunkurin tsuge shi.
Majalisar dokokin jihar Ribas ta ce za ta sa kafar wando ɗaya da Gwamna Siminalayi Fubara kan rashin sanya hannu a dokokin da ta zartar, ta ce ba za ta yarda ba.
Masu zafi
Samu kari