Latest
Shugaban masu rinjaye a majalisar dattawa, Opeyemi Bamidele, ya bai wa yan Najeriya tabbacin kawo karshen wahalar man fetur da suke fuskanta ba da jimawa ba.
Tsohon shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Uche Secondus ya caccaki ministan birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, kan rikicin siyasar jihar Rivers.
Hukumar IMF ta nuna damuwa kan yadda Shugaba Bola Tinubu ya dawo da tallafin mai a boye inda ta ce hakan asara kawai zai jawowa Najeriya na biliyoyi.
Mai martaba sarkin Tikau da ke jihar Yobe, Alhaji Muhammadu Abubakar Ibn Grema ya riga mi gidan gaskiya a asibitin kwararru da ke garin Potiskum.
An shiga mugun yanayi bayan wani jirgin sama ya sake samun matsala a filin tashi da saukar jiragen sama da ke jihar Lagos bayan dauko fasinjoji 52 daga Abuja.
Sir Siminalayi Fubara, gwamnan jihar Ribas mai ci ya zartar da dokar sauya wurin da ƴan majalisar dokokin jihar za su riƙa gudanar da ayyukansu saboda rashin tsaro.
Wata kotun shari'ar Musulunci mai zamanta a Kano, ta yanke hukuncin ladabtarwa kan wani matashi, mai karyar cewa ya musulunta yana karbar sadaka.
Akalla Almajirai shida ne Allah ya yi wa rasuwa sakamakom ɓarkewar cutar sanƙarau a karamar hukumar Gamawa ta jihar Bauchi, gwamnati ta ce tana ɗaukar matakai.
Duk da koƙarim farfaɗo da Naira da babban banki CBN ya yi wanda sai da Dala ta dawo ƙasa da N1000, a yanzu abun ya sauya domin Dala ta ƙara tashi a kasuwa.
Masu zafi
Samu kari