Latest
Shugaban masu rinjaye na majalisar dokokin jihar Kano, Lawal Hussaini Chediyar Yan Gurasa, ya bayyana cewa a halin yanzun babu sarki ko ɗaya sai gwamna ya naɗa.
Sarki Aminu Ado Bayero ba ya a cikin Kano yanzu haka a yayin da Sarkin Kano na 14, Alhaji Muhammadu Sanusi II ke kan hanyarsa ta komawa kan karagar mulki.
A yau Alhamis 23 ga watan Mayu, majalisar dokokin jihar Kano ta amince da rusa duka masarautun jihar guda biyar da tsohuwar gwamnatin Abdullahi Ganduje ta kirkiro.
Ashraf Sanusi, dan tsohon sarkin Kano Muhammadu Sanusi II, ya ce majalisar dokokin jihar Kano ta gyara zalincin da aka yi wa mahaifinsa a shekaru biyar da suka wuce.
Hukumar yana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta gurfanar da tsoho ministan sufurin jiragen sama a gaban kotu kan badakalar N19.4bn.
Shugaban masu rinjaye a majalisar Kano, Lawan Hussaini Dala ya ce majalisar jihar ta soke masarautu 5 na jihar domin dawo da daraja da al’adar jihar Kano.
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da rusa dukkan masarautun biyar da tsohon gwamnan jihar, Abdullahi Umar Ganduje ya kirkiro lokacin da yake gwamna.
Kungiya mai yaki da cin hanci da rashawa (NACAT) ta bukaci hukumar EFCC ta binciki tsohon gwamnan jihar Delta, Ifeanyi Okowa bisa zargin rashawa.
A fafutukar da Kungiyar kwadago ke yi na tilasta gwamnati biyan mafi karancin albashin da zai tabuka wani abu a rayuwar ma’aikata. Ta nemi N497,000.
Masu zafi
Samu kari