Latest
Wani bature matukin jirgin sama ya tabbatar da maganar nan ta cewa so makaho ne yayin da ya je wani kauye a kasar Kenya don zabo matar aure. Sun haihu tare.
Minstan ma'adinai, Dele Alake ya fadi ainihin wadanda ke daukar nauyin ta'addanci inda ya ce wasu manyan Najeriya na cin moriyar hakar ma'adinai ba bisa ka'ida ba.
Wani tsohon soja ya bukaci Bola Tinubu ya binciki abin da ya kashe hafsun soja. Bayanai sun fito shekaru kusan 3 da hadarin jirgi ya kashe Janar I. Attajiru.
Jam’iyyar PDP reshen jihar Kogi ta dakatar shugabanta kan zargin wawure kudi da cin dunduniyar jam’iyyar. Jam’iyyar PDP ta tabbatar da ci gaban a wata sanarwa.
Mai daukar hoton Muhammadu Buhari, Bayo Omoboriowo ya samu mukami a fadar shugaban kasa babu dangin iya a Aso Rock Villa, sai dai tsabar iya aiki.
A sahun masu kudin Afrika, Aliko Dangote bai da sa’a har yanzu a kasashen nan, Mike Adenuga da Abdussamad Rabiu sun mallaki biliyoyin daloli zuwa farkon shekarar nan
Iyalan marigayi tsohon gwamnan jihar Ondo sun sanar da ranar da za a yi masa jana'iza a kai shi makoncinsa bayan ya rasu a ƙasar Jamus sakamakon ciwon kansa.
Umar Sa'ad Hassan, wani kwararren lauya kuma mai sansanci mazaunin Kano ya magantu kan yadda Gwamna Abba Kabir Yusuf zai iya mayar da Sanusi Lamido kan sarautar Kano
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta lashe zabukan dukkan kananan hukumomi 27 da kansiloli 312 a jihar Borno a zaben da aka gudanar a jiya Asabar.
Masu zafi
Samu kari