Latest
Dan takarar jam’iyyar PDP a zaben gwamnan jihar Kaduna da aka yi a ranar 18 ga Maris, 2023, Isa Ashiru, ya ce ba zai bar siyasa ba duk da shan kasa a Kotun Koli.
Bashir Ahmad tsohon hadimin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya yi martani kan yiwuwar sauya shekar Rabiu Musa Kwankwaso zuwa jam'iyyar APC.
Shugaban karamar hukumar Ikwerre, Samuel Nwanosike ya tura sakon barazana ga Gwamna Sim Fubara kan daukar nauyin wadanda ke cin mutuncin Nyesom Wike.
Korarrun 'yan Majalisun jihar Plateau guda 16 da aka rusa zabensu a Kotun Daukaka Kara sun sha alwashin komawa kujerunsu karfi da yaji a gobe Talata.
Gwamna Lucky Aiyedatiwa ya gana da masu faɗa a ji na jam'iyyar APC mai mulki yayin da ake tunkarar babban zaben gwamnan jihar a wannan shekara ta 2024.
Dattawan jami'yyar APC a jihar Kano sun bai wa Shugaba Bola Tinubu shawara kan kiraye-kirayen korar shugaban jam'iyyar ta kasa, Dakta Abdullahi Ganduje.
Femi Adesina, hadimin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya bayyana yadda suka yi da Aisha Buhari, lokacin da tsohon shugaban kasan ke jinya.
Wasu matasa da ke ikirarin ‘ya ‘yan jam’iyyar APC ne sun bada shawarar korar Abdullahi Umar Ganduje. Matasan sun nemi a dawo Rabiu Musa Kwankwaso daga NNPP.
Za a ji akwai yiwuwar ‘Yan NNPP su dawo jam’iyyar APC nan ba da dadewa ba a kano. Za a tilastawa Dr. Abdullahi Umar Ganduje hada-kai da Rabiu Kwankwaso
Masu zafi
Samu kari