Latest
Shugaba Bola Tinubu ya tabbatar da cewa zai kori ministocinsa da suka gaza yin katabus a gwamnatinsa musamman wurin kawo abubuwan ci gaba ga ƴan Najeriya.
Hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta fara gudanar da bincike kan zargin da ake yiwa Rabiu Musa Kwankwaso na karkatar da N2.5bn.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka 'yan ta'adda shida a jihar Kaduna. Sojojin sun kuma cafke masu ba su bayanai bayan sun kai wani samame.
Ministan ayyuka, Dave Umahi ya koka kan yadda ƴan siyasa ke cin amanar iyayen gidansu wadanda suka taimake su wurin tabbatar da sun lashe zabe a jihohinsu.
A safiya yau Alhamis yan haramtacciyar kungiyar IPOB suka kaiwa sojojin kasar nan hari tare da kashe jami'ai 4 a cikinsu tare da kona ababen hawa.
Yayin da sarautar Kano ke kasa tana dabo, Sarkin masarautar jihar na 16, Malam Muhammadu Sanusi II ya nada mai unguwar Mazugal, Hamisu Sani a karamar hukumar Dala.
Wanda ya assasa jam'iyyar NNPP, Dakta Boniface Aniebonam ya bukaci duka bangaroribln biyu a rikicin sarautar Kano da su yi taka tsan-tsan wurin bin doka.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya yi wata ganawa ta musamman da mai ba Shugaba Bola Tinubu shawara kan harkokin tsaro, Mallam Nuhu Ribadu a Abuja.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Ahmad Sani Yariman Bakura, ya yi magana kan halin da Najeriya ke ciki a yanzu. Ahmad Sani ya ce akwai bukatar shugabani su tashi tsaye.
Masu zafi
Samu kari