Latest
Ministan harkokin cikin gida a kasar Saudiyya, Abdulaziz bin Saud ya bayyana cewa kasar ta shirya tsaf domin bada kariya ga mahajjata. Ya fadi haka ne a a jiya.
Wasu yan bindiga su hudu sun kai hari kan jami'an yan sanda a safiyar yau talata inda suka kashe yan sanda biyu da farar hula daya. Mutanen yankin suna zaman dar dar
Masu aikin ceto sun gano tarkacen jirgin da ya dauki mataimakin shugaban kasar Malawi,Saulos Chilima a dajin da ya yi hatsari a kasar, kuma an tabbatar da rasuwarsa.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana cewa jihar ba ta amfana da komai ba, sakamakon zama karamin ministan tsaro da Bello Matawalle ya yi.
Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Lagos ya zama sabon shugaban kungiyar gwamnonin yankin Kudu maso Yammacin Najeriya bayan mutuwar Rotimi Akeredolu.
Majalisar dattijai ta amince da bukatar shugaban kasa Bola Tinubu na kara Naira biliyan 98.5 a kasafin kudin babban birnin tarayya na shekarar 2025.
Gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas, ya nuna adawarsa da kiran da ake yi na a samar da 'yan sandan jihohi a kasar nan. Gwamnan ya ce jami'an tsaron da ake da sun isa.
Rahotanni sun bayyana cewa wata gobara ta babbake ilahirin bangaren koyon ilimin fasaha da ke a cikin kwalejin fasaha ta Kano. Hukuma ta tabbatar da lamarin.
Barayi sun haura har gida tsakar rana sun sace ragon layya a birnin tarayya Abuja. Barayin sun shiga gidan ne tsakar rana yayin da mutumin ya fita.
Masu zafi
Samu kari