Latest
Kungiyoyin kwadago sun caccaki gwamnonin Najeriya kan kalaman da suka yi na cewa ba za su iya biyan N60,000 a matsayin mafi karancin albashi ga ma'aikata ba.
Jerin wakokin da suka taimaka wajen kara fito da 'yan siyasa a zaben Najeriya. Dauda Kahutu Rarara yana cikin wadanda suka kashewa PDP kasuwa a 2015.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda ya ba ma’aikatan jihar kyautar N15,000 da bashin N30,000 domin bikin sallah cikin walwala ba tare da matsala ba.
Wata mata 'yar Najeriya ta shiga damuwa bayan lauyar da ta taimaka mata ta smau saki a wajen mijinta a kotu ta yi aure shi. Sati biyu da sakin ta yi wuff da shi.
Dakta Isaac Idahosa wanda ya yi takarar mataimakin shugaban kasa ga Rabi'u Kwankwaso a jam'iyyar NNPP a zaben 2023 da aka gudanar ya samu mukami a kasar Benin.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Kebbi ta zaɓi ranar 31 ga watan Agusta, 2024 2024 domin gudanar da zaɓen kananan hukumomi a jihar da ke Arewa-Yamma.
Wani jigo a jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), Buba Galadima, ya bayyana cewa sai da aka gargadi 'yan Najeriya kan zaben Shugaba Bola Tinubu.
Babu wata hukumar gwamnati da ke iya dokance hada-hadar kudi a kasuwar Crypto. A wannan rahoto, mun tattara muhimman bayanai game da amfani da illolin Crypto.
Mun kawo yadda aka kashe Tiriliyoyi a kan tallafin man fetur a shekaru 25. Goodluck Jonathan yake mulki, ya yi kokarin soke tsarin amma aka hana shi sakat.
Masu zafi
Samu kari