Latest
Jagoran zanga zangar adawa da tsadar rayuwa a Sokoto, Bashir Binji ya ajiye jagoranci bayan hango babbar barazanar tsaro wajen kai hari kasuwanni da bankuna a jihar.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun yiwa jami'an rundunar tsaron jihar Sokoto kwanton bauna. 'Yan bindigan sun hallaka mutum biyar tare da wasu manoma.
Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio ya bayyana cewa duk wanda yake sha'awar fita zanga-zanga ga fili nan ga mai doki, su kam za su zauna su ci abinci.
'Yar wasan tseren Najeriya, Favour Ofili ta ɗora alhakin rashin shiga wasan tseren duniya na Olympics a kan mahukuntan Najeriya, inda ta ce ta cancanci shiga gasar.
Rikici na sake barkewa a gabas ta tsakiya yayin da Isra'ila ta kai hari kasar Lebanon inda ta kashe kwamandan Hisbullah, Fuad Shukr bayan kisan Isma'il Haniyeh.
Wanda ya kafa kuma dandanlin sada zumunta na Telegram, Pavel Durov, ya ba da labarin yadda ya haifi ‘ya’ya 100 a sassan duniya duk da cewa bai yi aure ba.
Majalisar dattawa ta nemi jin ba'asin kan kudaden da aka ware a kamfanin tama da karafa na Ajaokuta a cikin kasafin kudin 2024 duk da cewa kamfanin ba ya aiki.
Fitaccen sarkin yarbawa Ooni na Ife ya yi kira ga ƴan Najeriya su kara hakuri domin tsadar rayuwar da suke kuka a kai ba a Najeriya kaɗai ake fama da ita ba.
Hukumar kwastam ta kasa ta bayyana cewa zanga-zanga da ƴan Najeriya ke shirin gudanarwa ba za ta dakatar da Aikinta a tashar jirgin ruwan Apapa ba.
Masu zafi
Samu kari