Latest
'Yan sanda sun samu nasarar cafke wata matar aure da ake zargin ta kashe mijinta bayan sun samu hatsaniya kuma ta yi kokarin guduwa da kayansa bayan kone gawarsa.
Kungiyar Arewa Consultative Forum (ACF) ta nesanta kanta da zanga-zangar yunwa da ake shirin farawa a fadin kasar daga ranar 1 zuwa 10 ga watan Agusta.
Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio ya ce gwamnati za ta rika biyan matasan Niger Delta Naira miliyan 500 duk wata domin bunkasa rayuwarsu karkashin NIS.
Gwamnan jihar Gombe ya fara fita zakka, ya ce ba zai iya biyan sabon mafi karancin albashi na N70,000 ba sakamakon karancin kafo da jihar ke samu daga tarayya.
Rahotanni sun bayyana cewa Allah ya karbi rayuwar fitacciyar mawakiya kuma jarumar Nollywood, Ms Onyeka Onwenu a wajen wasan bikin zagayowar ranar haihuwa.
Gwamnam jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kaddamar da kwamitin da zai yi nazari kan mafi karancin albashin ma'aikata a jihar. Kwamitin ya kunshi manyan mutane.
Babbar kotun jiha da ke birnin Makurdi a jihar Benue ta yi fatali da bukatun tsohon gwamna, Samuel Ortom inda ya ke kalubalantar binciken gwamnatinsa.
Rahotanni a manhajar X da aka yada sun yi ikirarin cewa gwamnatin tarayya ta kara alawus din 'yan NYSC zuwa N77,000 duk wata. An gano gaskiya kan lamarin.
Kakakin majalisar wakilai, Abbas Tajuddeen ya roki ƴan Najeriya su kara hakuri tare da ba wa gwamnati lokaci ta gyara kasar nan, inda ya ce za a magance koken.
Masu zafi
Samu kari