Latest
Sarkin Kano, Muhammadu Sansui II ya bayyana cewa babban taron mahaddata Al-Kur'ani da za a gudanar a Abuja zai iya zama bidi'a idan an yi ne saboda siyasa.
Matatar Dangote ta fadi dalilin karya farashin man fetur a ramar Asabar da ta wuce a Najeriya. Dangote ya ce karyewar farashin danyen mai ne ya kawo saukin.
Shugaban jami'ar tarayya ta Gusau, Farfesa Muazu Abubakar, ya fito da bayanai a kan zargin cewa 'yan majalisa sun nemi shugabannin jami'o'i su bayar da cin hanci.
An sanar da rasuwar matai mataimakin shugaban malaman kungiyar Izala a jihar Filato, Sheikh Ibrahim Umar ya rasu bayan rashin lafiya. Za a masa jana'iza a Jos.
Tsohon gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya caccaki 'yan siyasan da ke shirin yin hadaka domin kawar da Shugaba Bola Tinubu. Ya ce ta kare musu a APC.
An sake samun wani sabon bidiyo da ya nuna Kachallah Bugaje wanda ya koma Zakiru yana jagorantar addu’a tare da yaransa, bayan da ya ce ya daina ta’addanci.
Dan majalisar wakilai karkashin jam'iyyar PDP a Osun, Oluwole Oke, ya ce tsohon gwamna, Ogbeni Rauf Aregbesola har yanzu yana da tasiri a siyasar jihar.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya yi magana kan rikicin da yake neman kan jam'iyyar PDP kasa. Gwamnan ya nuna cewa rikicin zai kara mata karfi.
Juventus na shirin biyan Euro 75m (N115.56bn) don sayen Victor Osimhen. Cinikin zai dogara ne kan siyar da Vlahovic da kuma samun gurbi a Champions League na badi.
Masu zafi
Samu kari