Latest
Yayin da rashin tsaro ya ke kamari, an gano yadda gwamnatin tarayya ta fitar da kudi masu nauyi domin yakar ta'addanci a sassan da ta'addanci ya yi katutu.
Abba Kabir Yusuf zai kashe kudi sama da N268m ga masu ba shi shawara da ma'aikatar sufuri a fadin jihar. Ya ce aikin zai taimaka wajen inganta aikin gwamnati.
Gwamnatin tarayya ta ja kunnen kasashen waje masu goyon bayan zanga-zangar da ake yi a fadin kasar nan. Gwamnatin ta fadi kwakkwaran matakin da za ta dauka.
An wallafa wani faifan bidiyo a shafin X da ke nuna yadda ɗan uwan sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya kai ziyarar caffan ban girma fadar Sarkin Kano, Sanusi II.
Gamayyar kungiyoyin Arewa CNG ta yi kira ga gwamnatin tarayya na gwamnatocin jihohin Arewa su gaggauta shawo kan abubuwan da suka dami al'ummar yankin.
Rundunar ‘yan sanda ta sanar da kama wasu ‘yan kasashen waje da ke daukar nauyin masu zanga-zanga suna daga tutar kasar Rasha a Kano. Bayanai sun fito.
Gwamnatin Abba Kabir Yusuf a Kano ta amince da fitar da N268,160,455.84 domin samar da wasu manyan ayyukan a fadin jihar domin amfanar da jama'a.
Majalisar Matasan Arewa ya yi tir da bukatar da wasu mutane ke yi na gwamnati ta sauyawa cibiyar fasaha ta hukumar sadarwa matsuguni zuwa jihar Kebbi.
Gwamnatin jihar Kano karkashin Abba Kabir Yusuf ta fara wasu ayyuka masu muhimmanci domin farfado da tattali da cigaban jihar Kano, za su lakume N2.67b.
Masu zafi
Samu kari