Latest
Shugaban hukumar kwastam ya bayyana cewa dage haraji kan shigo da kayayyakin abinci zai fara a sati mai zuwa. Bashir Adeniyi ya ce ana sa ran abinci ya yi sauki.
Rigima ta barke tsakanin Espanyol da tsohon dan wasan kwallon kafa ta Barcelona, Martin Braithwaite inda ya taya tsohuwar kungiyarsa domin siyanta.
Sanata mai wakiltar Yobe ta Kudu ya yi magana bayan kai masa hari gida a lokacin zanga zangar adawa da tsadar rayuwa a Najeriya. Ya zargi makiya da yan adawa.
An ce wa'adin biyan wani bashi da Dangote ya karba zai cika karshen watan Agusta, saboda hakan ya fara shirin sayar da 12.75% na hannun jarin matatarsa.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya amince da naɗin Aminu Bello Masari a matsayin shugaban gudanarwa na hukumar kula da manyan makaranti TETFund.
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Aremu Obasanjo, ya bayyana cewa Najeriya ta yi babban kuskure kan yadda take ci gaba da dogaro kan danyen man fetur.
Gwamnatin tarayya ta yi martani ga tsohon dan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar bayan shawartar jami'an tsaro da su dai na harbin masu gudanar da zanga-zanga.
Kimanin 'yan siyasa 4 na Arewa ne jami'an tsaro suka fara tuhuma kan zargin daukar nauyin daga tutocin kasar Rasha a lokacin zanga-zangar yunwa da ake yi.
Jam'iyyar APC a jihar Rivers ta shiga damuwa bayan yan daba da suka kona mata sakatariya sun mata barazanar cewa za su dawo. Ta nemi agaji wajen yan sanda.
Masu zafi
Samu kari