Latest
Hukumar kula da alhazai ta jihar Kwara ta ce ranar ƙarshe ta biyan kuɗin Hajjin 2025 ita ce Janairu 31, 2025. An nemi alhazai su gabatar da fasfo kafin Fabrairu 25.
Shugaban ƙaramar hukumar Agege a jihar Legas ya rufe masallaci na wucin gadi sakamakom ɓarkewar rigimar limanci, ya ce zai kira zama da kowane ɓangare.
Gwamna Dikko Umaru Radda ya yi bayani bayan kuskuren mika mulkin Katsina ga PDP yayn taron yakin neman zaben jam'iyyar APC a Katsina. Ya ce kuskuren harshe ne.
Gwamnan Katsina, Malam Dikko Umaru Radda ya yi tuntuɓen harshe da yake jawabi a wurin kaddamar da kamfen APC a zaɓen kananan hukumomin da za a yi a Fabrairu.
Shugaban hukumar kula korafe-korafen jama'a da yaki da cin hanci ta jihar Kano (PCACC), Muhuyi Magaji Rimingado, ya yi magana cafke shi da 'yan sanda suka yi.
Kungiyar Omoluabi ta fice daga APC saboda rashin adalci, rashin shugabanci na gari, da dakatar da 'ya'yanta. Aregbesola ya ce wannan sabon babi ne.
'Yan bindiga dauke da bindigogi sun kai hari birnin tarayya Abuja cikin dare. Sun sace mata da miji da dansu da wani bako da suka yi, sun hada da wani mutum a gona.
Rundunar 'yan sandan jihar Neja ta bayyana cewa an samu nasarar cafke daya daga cikin mutanen da su ka kai hari tare da garkuwa da mutane a jihar.
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta ce kamen da aka yi wa shugabanta ba zai hana binciken Abdullahi Ganduje ba.
Masu zafi
Samu kari