Latest
Muhammadu Buhari ya bayyana cewa yanzu yana rayuwa ne daga kudin da ya karba na hayar gidansa da ke Kaduna. Ya buƙaci shugabanni su rike amanar talakawa.
'Yan adawa sun yi rubdugu ga Buhari kan cewa Allah ne kadai ai iya gyara Najeriya. PDP, NNPP, LP sun ce hakan ya nuna gazawar gwamnatin Bola Tinubu a fili.
Ana zargin wasu daga cikin 'yan majalisun Najeriya sun daura dambar tasto Naira miliyan 480 daga jami'o'in tarayya kasar, tare da yi masu barzana.
Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya yi kira ga yan sanda da gwamnatin Bola Tinubu kan karyar kai hari Kano ana gobe Maulidi. Ya taya murnar gama taron lami lafiya.
Ministan harkokin kasashen wajen Najeriya, Yusuf Tuggar, ya kare yawan tafuye-tafiyen da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu yake yi. Ya ce ya kamata ya kara yawansu.
Dakarun sojin Najeriya sun yi kazamin fada da 'yan Boko Haram a Borno. Sojoji 22 sun rasu yayin da suka kashe Boko Haram fiye da 70 z kazamin fada.
Waau miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hari a jihar Kano. 'Yan bindigan sun yi garkuwa da diyar wani babban attajiri a harin da suka kai da safe.
Ganduje ya ƙaddamar da yakin neman zaben APC a Katsina, inda ya karɓi masu sauya sheƙa 40,000. Gwamna Radda ya yi alƙawarin zaɓen ciyamomi na gaskiya.
Gwamna Hyacinth Alia na jihar Benue ya jaddada ikonsa a mataayin gwamna inda ya gargadi masu neman kawo masa cikas a cikin mulkinsa da cewa su yi hakuri.
Masu zafi
Samu kari