Kungiyar G-100 ta gabatar da tsarin mulkin shekaru huɗu guda ɗaya domin haɗa kan jam’iyyun adawa da kayar da Tinubu a 2027, yayin da ADC ta soki Atiku.
Kungiyar G-100 ta gabatar da tsarin mulkin shekaru huɗu guda ɗaya domin haɗa kan jam’iyyun adawa da kayar da Tinubu a 2027, yayin da ADC ta soki Atiku.
Gwamnatin mulkin sojan Jamhuriyar Nijar ta yi nasarar guntule fiffiken wani yunkurin juyin mulki, to sai dai kuma zaman dar-dar da rashin tabbas na ci gaba a Niamey.
Iran a kai hare-hare masu zanfi sansanin Prince Sultan d ake Saudiyya, ind ata raunata akalla sojojin Amurka 12, wasu biyu na cikin mawuyacin hali.
Shugaban Nijar, Janar Abdourahmane Tchiani, ya yi zargin cewa wasu kasashe na son amfani da rikicin Iran da Isra'ila da ake yi domin afkawa kasar.
Wadanda suka tsinci kansu a takardun Jeffrey Epstein sun kai karar gwamnatin Amurka da kamfanin Google kan fallasa sunayensu da hotunansu daga baya.
A labarin nan za a ji cewa Shugaban Rasha, Vladimir Putin ya na cin kasuwar yaƙin da Amurka da Isra'ila suka dauko da Iran ta fuskar tattalin arziki.
Kasar Iran ta yi gargadin cewa duk otal-otal da ke daukar sojojin Amurka a yankin za su zama halastattun wuraren kai hare-hare yayin rikicin da ke gudana a yankin.
Hukumomin Iran sun kama akalla mutane 15 a Isfahan bisa zargin aika muhimman bayanai zuwa kafafen yada labarai da gwamnati ke kallon masu adawa da ita.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa zai nemi takarar shugaban kasa a Venezuela bayan kammala mulki a Amurka saboda yana da farin jini a kasar.
Kasar Iran ta tanadi dakaru sama da miliyan 1 a shirin gwabzawa da sojojin Amurka da Trump ke barazanar turawa kasar. Iran ta ce za ta fafata da su.
Pentagon na Amurka na duba yiwuwar tura karin sojoji 10,000 zuwa Gabas ta Tsakiya sakamakon rikicin da ake yi tsakanin Iran da kuma kasar Isra'ila.
Labaran duniya
Samu kari