
Labaran duniya







Shugaban kasar Ukraine, Zelensky ya tura sakon taya murnar lashe zabe ga zababben shugaban kasan Najeriya, Bola Ahmad Tinubu, inda ya bayyana kadan a bukatarsa.

Wasu mutane sun ɗau harama sun ɗauki niyyar azumin jiran Yesu domin haɗuwa da shi. Sai dai mutuwa ta yi mu su ɗauki ɗai-ɗai a yayin da suke gudanar da azumin.

Chimamanda Adichie ta fito ta rubuta budaddiyar wasika ga Shugaba Joe Biden na kasar Amurka ta ce yarda da sakamakon zaben Najeriya zai bata mutuncin Amurka

Wani bidiyon mage da ta shigo masallaci ta ya hau kafar limami yayin da ya ke jan salla ya dauki hankulan mutane, wasu na ganin shaukin Kurani ya janyo magen.

A wata wasika mai shafi biyu, Olusegun Obasanjo ya nemi Birtaniya ta ji kan Ike Ekweremadu, ya tsoma baki a shari’ar da ake yi da Sanatan da iyalinsa a Ingila

Duk Duniya yanzu babu mai kudin kamar Bernard Arnault mai LVGH. A yau Arnault ya ba Dala biliyan 200 baya, dukiyarsa ta nunka ta Bill Gates sau biyu har da kari

Rahotanni sun kawo cewa an kama tsohon shugaban kasar Amurka, Donbald Trump gabannin gurfanar da shi bayan ya isa ya isa wata kotu a unguwar Lower Manhattan.

A ranar Lahadin nan, Heritage Times (HT) ta karrama Goodluck Jonathan, Marigayi John Magufuli, Seretse Ian Khama da lambar yabo a babban birnin kasar Ruwanda.

Za ayi wa Bola Tinubu zanga-zanga a fadar White House. Jam’iyyar APC ta reshen Amurka ta ce ba kowa ba ne ya shirya wannan aiki illa ‘Dan takaran LP, Peter Obi
Labaran duniya
Samu kari