Sharif Lawal
8047 articles published since 17 Fab 2023
8047 articles published since 17 Fab 2023
Rundunar sojojin Najeriya ta tabbatar da cewa jami'anta sun fafata da 'yan ta'adda a jihar Borno. Ta bayyana cewa wasu sojoji sun kwanta dama a harin.
Shugaban kasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya gargadi Isra'ila kan karya yarjejeniyar tsagaita wuta a Lebanon. Ya bayyana cewa a shirye su kare 'yan uwanau.
Shugaban tsagin jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya, Nafiu Bala, ya jagoranci masu zanga-zanga zuwa hedkwatar hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC).
Sagerun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Zamfara. 'Yan bindigan sun kashe jami'an 'yan sanda da fararen hula a yayin harin.
Wasu manyan jami'an gwamnati a Najeriya sun taba yi wa 'yan jarida barazana. Wasu daga cikinsu sun fito sun nemi afuwa bayan sun fuskanci matsin lamba.
Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ya sanar da rushe majalisar zartarwar jihar. Matakin na da da ya dauka zai fara aiki ne na take ba da bata lokaci ba.
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Joash Amupitan, ya bayyana cewa akwai abin da ke barazana ga zaben shekarar 2027 da ake tunkara.
Dakarun sojojin Isra'ila sun kai hare-hare masu muni a kasar Lebanon. Hare-haren na sama da aka kai sun jawo asarar rayuka da raunata mutane da dama.
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual Church, Primate Elijah Babatunde Ayodele, ya bayyana cewa Shugaba Bola Tinubu yana cikin wani hali kan Kashim Shettima.
Sharif Lawal
Samu kari