Sharif Lawal
8228 articles published since 17 Fab 2023
8228 articles published since 17 Fab 2023
Shugaban tsagin jam'iyyar Labour Party, Lamidi Apapa, ya bayyana gaskiya dangane da batun karɓar N500m domin haddasa yi wa jam'iyyar zagon ƙasa a kotun zaɓe.
Wata budurwa mai tallar kwai ta zo da sabon salo a sana'arta. Budurwar gwanin ban sha'awa ta jera ƙwayayen tsaf a farantin tallarta, hawa-hawa sai kace bene.
Wata matar aure ta aikata wata mummunar aika-aika, akan wata ƙaramar yarinya a jihar Kano. Matar auren ta yi yunƙurin halaka ta ne saboda tsananin kishin ta.
Shugaban tsagin jam'iyyar Labour Party (LP), Lamidi Apapa, ya sha da kyar a kotun sauraron ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa. Har sai da aka cire masa hula a wajen
Ƴan bindiga sun sake kai sabon hari a jihar Plateau. Ƴan bindigan sun kai harin ne a ƙauyen Tanknale cikin ƙaramar hukumar Mangu, iinda suka halaka mutum 30.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa, ta ɗage sauraon ƙarar da Peter Obi ya shigar kan nasarar Bola Tinubu, zuwa ranar Juma'a, 19 ga watan Mayun 2023.
Gwamnatin Amurka ta fitar da bayanai, kan harin da aka kai kan jami'anta a jihar Anambra. Gwamnatin tace babu ɗan ƙasarta ko ɗaya da harin ya ritsa da shi.
An samu tashin hayaniya a tsakanin tsagin jam'iyyar Labour Party (LP) a kotun sauraron ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa. Ɓangarorin biyu sun yi musayar kalamai.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya sha alwashin cewa jam'iyyar APc a jihar, za ta kauce daga kan madafun ikon jihar na wani ɗan lokaci ne kawai.
Sharif Lawal
Samu kari