Sharif Lawal
8047 articles published since 17 Fab 2023
8047 articles published since 17 Fab 2023
Dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar NDC, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bukaci gwamnatin tarayya ta gudanar da kidayar jama'a cikin gaggawa.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta amince da karin kudin jarabawar WAEC da NECO. An amince da karin ne na kaso 82 wanda zai fara aiki a shekarar 2027.
Rundunar kare juyin juya halin Musulunci ta Iran (IRGC) ta sanar da cewa ta kai wani harin ban mamaki kan tashar jiragen ruwan Duqm inda kadarorin Amurka suke.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya bayyana umarnin da ya bari idan har Jamhuriyar Musulunci ta samu nasarar daukar fansa a kansa ta hanyar kashe shi.
Babban kwamandan rundunar kare juyin juya hali ta kasar Iran, Birgediya Janar Ahmad Vahidi, ya sha alwashin daukar fansa kan kisan da aka yi wa Ali Khamenei.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya bar kasar Turkiyya a tsohon jirgi bayan kammala taron NATO. Majiyoyi sun ce hakan na da nasaba da dalilan tsaro.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a wani yanki na babban birnin tarayya Abuja. 'Yan bindigan sun kashe wani jami'in tsaro.
Sarkin Zazzau, Ambassada Ahmad Nuhu Bamalli, ya bukaci a dauki tsarin yin amfami da tsarin kada kuri'a ta na'ura domin gudanar da zabubbuka a Najeriya.
Dakarun sojojin Najeriya na rundunar Operation Hadin Kai sun samu nasarar cafke wata 'yar kasar Chadi mai safarar miyagun kwayoyi ga 'yan ta'adda.
Sharif Lawal
Samu kari