Sharif Lawal
8047 articles published since 17 Fab 2023
8047 articles published since 17 Fab 2023
Wata babbar kotun tarayya ta yanke hukunci a bukatar da hukumar EFCC ta shigar kan kadarorin Aisha Achimugu. Kotu ta bayar da umarnin a kwace su.
Abokiyar aikin Mary Habila budurwar da ta mutu a gidan Ministan ayyuka, ta bayyana abubuwan da suka faru. Ta ce ta yi bayani ne ba tare da an matsa mata lamba ba.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya kai ziyara ga Sanata mai wakiltar Kano ta Tsakiya, Rufai Hanga. Ya ce sun tattauna batutuwa.
Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, ya yi barazanar daukar mataki kan dan kwangilar da ya yi aikin ginin majalisar tarayya. Ya ce za su dauki mataki.
Karamin Ministan raya yankuna, Alhaji Uba Maigari, ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai samu gagarumar nasara a zaben2027. Ya ce zai yi nasara.
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da umarnin kwace kadarori 48 masu alaka da tsohon Antoni Janar na Tarayya kuma tsohon Ministan shari'a, Abubakar Malami.
Gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas, ya zabi wadda za ta yi masa mataimakiya a zaben shekarar 2027. Gwamna Kefas ya zabo babbar jigo a jam'iyyar APC.
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Joash Amupitan, ya bukaci a karawa hukumar kudade domin tunkarar zabubbukan da ke tafe.
An ceto dalibai da malaman da 'yan ta'adda suka sace a jihar Oyo. Wasu jami'an tsaro sun rasa rayukansu yayin aikin ceto daliban da aka gudanar a cikin daji.
Sharif Lawal
Samu kari